Accessibility links

VOA 60 Afirka - Junairu 30, 2013


A kasar Jamus, 'yan gwagwarmayar 'yancin bil-adama na zanga-zangar nuna kin amincewarsu da ziyarar shugaban Masar, Muhammad Morsi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG