No media source currently available
Shin kun san da cewa masu gudun hijira daga Mali sun fara kosawa su koma gida? Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.