No media source currently available
'Ya'yan talakawa a wata kasar Afirka su 2,900 sun sami tallafin karatu na dala miliyan saba'in da biyar. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.