Accessibility links

VOA 60 Afirka - Fabrairu 26, 2013


Wasu masu kiran kansu Boko Haram sun ce zasu kashe Faransawan da suka sato a Kamaru, idan ba'a biya musu bukatunsu ba. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau, duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG