No media source currently available
Majalisar dinkin duniya ta fara aikin katange filin jirgin garin Goma dake Congo. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.