Accessibility links

VOA 60 Afirka - Maris 08, 2013


Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya yace baza a yi wadanda ke boye fuskokinsu afuwa a lokacin da yake ziyartar jihohin Yobe da Borno. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau, duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG