No media source currently available
Magoya bayan Raila Odinga a Kenya, na zanga-zangar nuna rashin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.