Accessibility links

VOA 60 Afirka - Maris 15, 2013


Ma'akatar harkokin wajen Amurka tayi kira ga gwamnatin Zimbabwe da ta kyale masu sa ido, suyi shaidar gyaran kundun tsarin mulki da za'ayi nan bada jimawa ba. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG