Accessibility links

VOA 60 Afirka - Maris 21, 2013


'Yan gudun hijira daga kasashen yammacin Afirka, na guduwa zuwa Morocco saboda kasashen turai sun tsaurara mataken kare iyakokinsu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG