Accessibility links

VOA 60 Afirka - Maris 25, 2013


'Yan tawayen Seleka a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, sun kwace ikon babban birnin Bangui, kuma shugaba Bozize ya arce ya bar kasar. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG