Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 01, 2013


Sojojin Senegal sun isa garin Gao dake arewacin Mali, domin taimakawa sojojin Mali yakar 'yan bindiga. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG