Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 02, 2013


Shugaban 'Yan Tawaye a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Michel Djotodia yace shine zai shugabanci kasar, kuma shi zai rike mukamin Ministan Tsaro. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG