Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 04, 2013


Kasar Amurka zata bada dala miliyan biyar ga duk wanda ya bada bayanan da suka kai ga kamo 'dan tawayen Uganda, Joseph Kony da manyan mukarrabansa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG