Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 08, 2013


Jami'an hukumar agajin gaggawa ta Red Cross sun ziyarci garin Gao dake arewacin Mali, inda sukayi bayanna karin tallafi kudi har na Dala Miliyan 40. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG