No media source currently available
Kasuwar hannayen jari a jihar Legas dake Najeriya na daya daga cikin mafi karfi a duniya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a a cikin minti daya.