Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 12, 2013


Kungiyar agajin Medecins Sans Fronties tace ana bukatar agajin gaggawa domin taimakawa dubunnan mutanen Mali dake makale a hamadar Mauritaniya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG