Accessibility links

VOA 60 Afrika - Afrilu 15, 2013


Wani dan kasar Ethiopia mai suna Ketama Bekele, shine ya ci lambar farko a gasar gudun yada kanin wani da aka kamalla a kasar Koriya ta Arewa. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG