Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 18, 2013


Shugaba Mahama na kasar Ghana ya rattaba hannu akan yarjejeniya da shugaba Ahmedinijed na kasar Iran, domin hada kawancen kasuwanci da siyasa tsakanin kasashen guda biyu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG