Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 23, 2013


Mutane biyu sun raunata bayan fashewar bom a ofishin jakadancin Faransa dake birnin Tripoli a Libiya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG