Accessibility links

VOA 60 Afirka - Afrilu 26, 2013


A Afirka ta Kudu, malaman makarantu su dubu wani abu sun tafi yajin aiki, suna masu neman karin albashi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG