Accessibility links

VOA 60 Afirka - Mayu 10, 2013


Gwamnatin kasar Namibiya na yunkurin rage ayyukanyi tsakanin matasan kasar, a lokacin da kusan kaso 50 cikin 100 na masu shekaru 22 zuwa 24 ke fama da karancin ayyukanyi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG