No media source currently available
Wani rohoton Majalisar Dinkin Duniya yace za'a iya cin kwari, domin yakar yunwa a duniya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.