Accessibility links

VOA 60 Afrika - Mayu 23, 2013


Wani sabon shagon kayan sakawa a Afrika Ta Kudu ba barin mutane su dauki kayan da suke so, idan dai har sunyi rijistan amincewa su bada gudunmuwar sassan jikinsu bayan sun mutu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG