Akasarin matasa a Najeriya su na dogara ne kan tallar kananan kayayyaki a gefen hanya ko mahadar hanyoyi domin su samu wani abu, saboda rashin ayyukan yi a kasa.
Rayuwar Matasa A Life-Junction A Najeriya

1
Wani mai tallar kaya a mahadar hanya da ake kira Life Junction, a Abuja, babban birnin Najeriya. Matasa da yawa sun dogara ne kan irin wadannan kananan ayyuka don samun abin sanyawa a bakin salati saboda rashin ayyukan yi a kasar

2

3

4
Wasu masu tallar kaya a mahadar hanya da ake kira Life Junction, a Abuja, babban birnin Najeriya. Matasa da yawa sun dogara ne kan irin wadannan kananan ayyuka don samun abin sanyawa a bakin salati saboda rashin ayyukan yi a kasar