No media source currently available
Shugaba Morsi na kasar Masar yayi watsi da wa'adin da sojojin kasar suka shata masa domin biyan bukatun masu zanga-zanga ko ya fuskanci juyin mulki.