Accessibility links

VOA 60 Afrika - Yuli 5, 2013


Sojojin Misra sun yi barazanar shawagi da jiragen sama na yaki a birnin Al-Kahira, yayinda jam'iyyar 'Yan Uwa Musulmi suka yi kiran gagarumin gangami na nuna rashin amincewarsu da hambare Shugaba Morsi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG