Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Kasar Sudan Omar al-Bashar Ya Ziyarci Kasar Najeriya

Lauyoyin Kungiyar Kare Hakkin dan Adam ranar Litinin sun bukaci Babban Kotun Tarayya ya bada sammacin kama shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir wanda aka zargeshi da cin zarafin jama'a da laifukan yaki da ya aikata lokacin fafatawa da suke yi da Kasar Sudan Ta Kudu.

XS
SM
MD
LG