Accessibility links

VOA 60 Afirka - Yuli 22, 2013; Anfani da Wayar Hannu A Rijistan Haihuwa


BIDIYO: VOA 60 Afirka - A Najeriya, an samar da wata hanyar sakon wayar hannu domin yin rijisan haihuwa. A halin yanzu dai, kaso 42 cikin 100 ne na mutan Najeriya masu rijistan haihuwa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG