Accessibility links

VOA 60 Afirka - Yuli 25, 2013; Yakin Neman Zabe A Mali


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - 'Yan siyasa a Mali na yain neman zabe wanda za'a jefa ran Lahadi mai zuwa, a zaben farko da za'a jefa tun bayan da juyin mulkin soji a shekarar da ta wuce. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG