Accessibility links

VOA 60 Afirka - Yuli 26, 2013; Kazafin Da Sojoji Suke Wa Morsi


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Magoya bayan hambararren shugaba Morsi a kasar Masar sunyi zanga-zangan nuna rashin jin dadin kazafin kisa da satar mutane da sojojin kasar suke wa tsohon shugaban. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG