Accessibility links

VOA 60 Afirka - Yuli 29, 2013; Mutane Na Guduwa Daga Gidajansu a Kwango


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Mazauna gabashin Janhuriyar Demokradiyyar Kwango na guduwa daga gidajensu saboda fada da ake tafkawa tsakanin sojojin kasar da 'yan tawayen M23. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG