Accessibility links

VOA 60 Afirka - Agusta 6, 2013; Ana Yi Wa 'Yan Lebanon Shari'a A Najeriya


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Lauyan mutan Lebanon dinnan su uku da ake zargi da alaqa da Hezbolla yace gwamnatin Najeriya ta gaza kawo shaidun da ke nuna cewa mutan Lebanon din 'yan Hezbolla ne. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG