Accessibility links

VOA 60 Afirka - Agusta 9, 2013; Hatsarin Jirgin Yakin Habasha


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Wani jirgin yakin kasar Habasha yayi hatsari a babbar tashar birnin Mogadishu, inda mutane 4 suka rasa rayukansu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG