Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnati Ta Rushe Gidajen Da Ba'a Gina Bisa Ka'ida Ba A Legas

Kungiyar Neman Ahuwa Ta Duniya ta ce hotuna da ta samu daga kumbo sun tabbatar cewa mutane dubu tara ne aka tilastawa barin gidanjensu na bayan garin Legas cikin 'yan watannin nan. Kuma yayin da mazauna suka fadawa kungiyar cewa da bindiga aka tilasta masu barin muhallansu ita gwamnati cewa ta yi wurin juji ne inda ana son a gina gidaje masu inganci da tabbatar da kare lafiya da mutane da rahusa.

Domin Kari

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG