Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan "Fararen Hulan JTF" Suna Bincikar Mutane A Kauyen Mafoni Na Jihar Borno

Yayin da al'ummar arewa maso gabashin Najeriya ke dada kafa 'yan banga kamar su "Fararen Hulan JTF" masu fafitika da 'yan Boko Haram, su ko 'yan Islaman suna daukar fansa da kai hari kan fararen hula a kauyuka suna kashe wadanda suke zato 'yan banga ne.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG