Accessibility links

VOA 60 Afirka - Agusta 16, 2013; Jana'izar Magoya Bayan Morsi


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Dubban mutane sun hallarc jana'izar magoya bayan tsohon shugaba Morsi da aka kashe a lokacin da gwamnati tayi kokarin tarwatsa sansanoninsu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG