Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka - Satumba 6th, 2013; Janyewar Kenya Daga Kotun Kasa Da Kasa


VOA60 Afirka - Satumba 6th, 2013; Janyewar Kenya Daga Kotun Kasa Da Kasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:54 0:00

BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Majalisar dokokin kasar Kenya sun amince akan janye kasar daga kotun bin kadin manyan laifuka na kasa da kasa, kwanaki kalilan kafin ta fara shari'ar shugaba Kenyatta saboda tarzomar shekara ta 2007. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafin mu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG