Accessibility links

VOA 60 Afirka - Satumba 11, 2013; App Din Kiran Motar Haya A Najeriya


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Wani shafin App mai suna Easy Taxi a Najeriya, na baiwa mazauna birnin Ikko damar kiran motar haya daga gidajensu ko wajen aiki. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG