Accessibility links

VOA 60 Afirka - Satumba 13, 2013; Zanga-zanga A Afirka Ta Kudu


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Dubban mutane a Afirka ta Kudu suna zanga-zanga akan a biya mutanen da suka tsira daga kashe mahakan ma'adanai a shekarar da ta wuce, kudaden fansa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG