Accessibility links

VOA 60 Afirka - Satumba 17, 2013; Mutan Niger Delta Sun Yi Watsi Da Kudin Fansa


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Masunta 'yan garin Bodo a yankin Niger Delta dake Najeriya sun ki amincewa da kudaden fansa da kamfanin Royal Dutch ya basu, saboda lalatar da lalatar da danyen mai yayi musu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau, duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG