Accessibility links

VOA 60 Afirka - Satumba 18, 2013; Shari'ar Mataimakin Shugaban Kenya


BIDIYO: VOA 60 Afirka - An fara sauraron shari'ar mataimakin Shugaban Kenya, William Ruto, inda shaidan farko ya/ta bada shaida. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG