Accessibility links

VOA 60 Afirka - Satumba 20, 2013; 'Yar Najeriya Ta Zama Zakarar Mata Musulmai


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Wata 'yar Najeriya ta zama zakarar matan Musulmai, a gasar da akayi a kasar Indonasiya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG