Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Kungiyar Ta'ada Na Somalia Al-Shabab Sun Kai Hari A Katafaren Ginin Shaguna Na Kenya, 23 Satumba 2013

Rahotanni daga jami'an tsaron Kenya sun ce wadanda aka yi garkuwa da su kadan ne suka rage cikin katafaren ginin shagunan na Nairobi wanda mayakan Islama suka kaiwa hari ranar Asabar Mutane da yawa ne aka kashe a harin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG