Accessibility links

VOA60 Afirka- Sudan ta Kudu, Junairu 20, 2014


BIDIYO: Rahotanni na nuna cewa dakarun Sudan ta Kudu tare da agajin sojojin Uganda sun kwace garin Bor. Ku kalli bidiyon wannan labari da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG