Accessibility links

VOA60 Afirka- Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Junairu 21, 2014


BIDIYO: An zabi mai unguwar birnin Bangui, Catherine Samba Panza a matsayin shugaban rikon kwarya a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG