BIDIYO: Shugaban Kasa na rikon kwarya a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Catherine Samba-Panza tace tana so ta hadu da kungiyoyin 'yan bindiga ta kuma saurare su.
Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com