Accessibility links

VOA60 Afirka- Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Junairu 23, 2014


BIDIYO: Mazauna birnin Bangui a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya na nuna rashin amincewarsu da kasancewar mayakan Musulmi a sansanin sojoji. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG