Accessibility links

VOA60 Afirka- Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Junairu 28, 2014


BIDIYO: Sojojin 'yan tawayen Musulmi a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya sun fice daga babban sansaninsu dake Bangui. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG