Accessibility links

Gwamna Jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso Yace Turawa ma Sun Damu da Rashin Daidaituwar Tattallin Arziki Arewa da Kudanci


Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso

Gwamna,Jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso,Yace Turawa ma Sun Damu da Rashin DaidaituwarTattallin Arziki Arewa da Kudanci

Gwamna,jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso,yace turawa ma sun damu da rashin daidaituwar tattallin arzikin arewaci da kudancin Najeriya.

Ya furta haka ne a wata hira da suka yi da wakilimu a Washington, babban birnin Amurka,a ci gaba halartar taron da Gwamnonin arewacin Najeriya ke halarta akan tattallin arziki da tsaro.

Ya kara da cewa sun sami fahimtar juna sosai tsakanisu akan wanna taro da suke halarta, da kuma fuskantar inda aka sa gaba.

Inda yace zamar lafiya abokin tafiyar bunkasar tattallin arziki ne,yace duk inda ake rikice-rikice tattallin arziki na samu rauni.

XS
SM
MD
LG