Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Fulani da aka rabasu da mahallinsu,da shanun su a Zango, a karamar hukumar Zangon – Kataf, Jihar Kaduna

Gaba akan filaye da albarkatu tsakanin abokan hamaiya a Arewa ta tsakiya yayi muni a shekarun da suka gabata inda aka kashe daruruwan mutane dubbai kuma suka rasa gidajensu,wanda ya jawo rashin kwanciyar hankali.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG